Buhari ya rantsar da Folashade Shugabar ma’aikatan tarayya
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya rantsar da sabuwar shugabar Ma’aikatan gwamnatin tarayya Misis Folasade Yemi Essan. Shugaban ya rantsar da Folashade ne lokacin da ya jagoranci zaman majalisar zartarwa ta kasa a fadar Shugaban kasa da ke Aso Rock Villa Abuja, yau Laraba 4 ga watan Maris 2020.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya rantsar da sabuwar shugabar Ma’aikatan gwamnatin tarayya Misis Folasade Yemi Essan.
Shugaban ya rantsar da Folashade ne lokacin da ya jagoranci zaman majalisar zartarwa ta kasa a fadar Shugaban kasa da ke Aso Rock Villa Abuja, yau Laraba 4 ga watan Maris 2020.