Buhari ya rattaba hannu akan biyan mafi karancin albashi
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sa hannu da kudirin biyan mafi karancin albashi. Shugaba Buhari ya rattaba hannun ne a yau Alhamis. A watan Maris ne zauren majalisar dattawa suka amince da biyan mafi karancin albashin ma’aikata na Naira dubu 30, ga duk ma’aikatan gwamnati tarayya da jihohi.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sa hannu da kudirin biyan mafi karancin albashi.
Shugaba Buhari ya rattaba hannun ne a yau Alhamis.
A watan Maris ne zauren majalisar dattawa suka amince da biyan mafi karancin albashin ma’aikata na Naira dubu 30, ga duk ma’aikatan gwamnati tarayya da jihohi.