Buhari ya shawarci Jonathan ya sauka daga mulki
Tsohon shugaban kasa, Janar Muhammadu Buhari ya shawarci Shugaba Goodluck Jonathan y a sauka daga mukaminsa, saboda gazawa day a yi wajen shawo kan matsalar tsaro da ta addabi kasar nan.