Buhari zai sake tsayawa takara a zaben shekarar 2019-Minista
Ministan Sadarwa, Adebayo Shittu ya ce Shugaba Muhammadu Buhari zai sake tsayawa takara a zaben shekarar 2019. Ministan ya yi furucin ne jiya yayin da yake ganawa da manema labarai da ke fadar shugaban kasa bayan ya gana da shugaba Buhari. Shittu ya ce kodayake Buhari bai yanke shawara ba amma ya yi […]

Ministan Sadarwa, Adebayo Shittu ya ce Shugaba Muhammadu Buhari zai sake tsayawa takara a zaben shekarar 2019.
Ministan ya yi furucin ne jiya yayin da yake ganawa da manema labarai da ke fadar shugaban kasa bayan ya gana da shugaba Buhari.
Shittu ya ce kodayake Buhari bai yanke shawara ba amma ya yi kokari sosai saboda haka ya kamata ya sake tsayawa takara.