Bukar Mandara tsayayye ne wajen kare talakawa – Shettima
Gwamnan Jihar Borno Alhaji Kashim Shettima ya bayyana Zanna Dujima na Borno, Alhaji Umaru Bukar Mandara wanda ya rasu a ranar Lahadin da ta gabata a matsayin dan kishin kasa