Bullar Cutar Kwalara A Najeriya: Me Ya Kamata Ku yi?

Daya daga cikin labaran da ke daukar hankali a Najeriya yanzu shi ne na barkewar cutar amai da gudawa a jihohi 18 gami da Yankin Babban Birnin Tarayya, Shirin Najeriya a Yau ya tattauna da Dr Salihu Ibrahim Kwaifa a kan me ke jawo ta, mene ne alamunta, da kuma yadda ya kamata a tunakare […]

Bullar Cutar Kwalara A Najeriya: Me Ya Kamata Ku yi?

Wasu masu cutar Kwalara a asibiti

Daya daga cikin labaran da ke daukar hankali a Najeriya yanzu shi ne na barkewar cutar amai da gudawa a jihohi 18 gami da Yankin Babban Birnin Tarayya,

Shirin Najeriya a Yau ya tattauna da Dr Salihu Ibrahim Kwaifa a kan me ke jawo ta, mene ne alamunta, da kuma yadda ya kamata a tunakare ta.