Bullar cutar murar tsintsaye ta kashe tsintsaye dubu 3,900 a Filato

Bullar cutar murar tsintsaye ta barke a kananan hukumomi biyu na jihar Filtato wanda hakan ya yi sanadiyyar kashe tsintsaye dubu 3,900. Kamar yadda babban likitan dabbobi na jihar Dakta Spak Shaset ya sanar. Dakta Spak ya bayyanawa majiyarmu hakan ta wayar tarho, kuma ya ce cutar ta bulla ne a gonakin da ke kananan […]

Bullar cutar murar tsintsaye ta kashe tsintsaye dubu 3,900 a Filato

Cutar murar tsuntsaye

Bullar cutar murar tsintsaye ta barke a kananan hukumomi biyu na jihar Filtato wanda hakan ya yi sanadiyyar kashe tsintsaye dubu 3,900. Kamar yadda babban likitan dabbobi na jihar Dakta Spak Shaset ya sanar.

Dakta Spak ya bayyanawa majiyarmu hakan ta wayar tarho, kuma ya ce cutar ta bulla ne a gonakin da ke kananan hukumomin Jos ta Arewa da karamar hukumar Jos ta Kudu, a yanzu haka an rufe gonakin don magance yaduwar cutar.

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta