Burina in gina jami’ar mata zalla – Malama A’ishatu Salihu Musa

Malama A’ishatu Salihu Musa mace ce mai karantarwa a wata makarantar isilamiyya da gudanar da tafsirin Azumi a fadar Mai Martaba Sarkin Musulmi a birnin Sakkwato.  Wakilinmu ya zanta da ita kan rayuwarta da harkokin da’awarta: