Burina in ilimantar da al’umma – Malama Hauwa Balarabe

Hauwa Balarabe kallabi ce a tsakanin rawuna, domin baya ga kasancewarta jinin sarauta, Malama ce da ke koyarwa a Kwalejin Ilimi ta Jihar Kaduna (COE) Gidan Waya, da kuma Jami’ar Jihar Kaduna (KASU), wacce ta yi gogayya da maza a fagage daban-daban kuma ta samu nasara a rayuwarta. Ta bayyana irin fadi-tashin da ta yi […]

Burina in ilimantar da al’umma – Malama Hauwa Balarabe
Burina in ilimantar da al’umma – Malama Hauwa Balarabe

Hauwa Balarabe kallabi ce a tsakanin rawuna, domin baya ga kasancewarta jinin sarauta, Malama ce da ke koyarwa a Kwalejin Ilimi ta Jihar Kaduna (COE) Gidan Waya, da kuma Jami’ar Jihar Kaduna (KASU), wacce ta yi gogayya da maza a fagage daban-daban kuma ta samu nasara a rayuwarta. Ta bayyana irin fadi-tashin da ta yi a rayuwarta ga wakilinmu a tattaunawar da suka yi kamar haka:

Davido zai bai wa marayu tallafin N300m a Najeriya

Ba mu yanke hukunci kan ƙudirin harajin Tinubu ba — Abbas

Masu garkuwa da mutane na neman N10m kan manoma 6 a Taraba

Hotunan Gobarar Kasuwar Laranto da ke Jos