Burina shi ne in yi Digirin Digirgir —Makaho mai koyarwa Kyauta
Wani makaho da ke aikin koyarwa kyuata a Kano ya ce ba shi da burin da ya wuce ya ga ya zama lakcara a jami’a sannan ya kammala digiri na biyu da digirin digirgir. Malam Daliban Malam Dahuru Idris Abdulhamid, wanda duk dalibansa masu gani ne, ya ce tun yana dan karami malamansa da abokan […]
Wani makaho da ke aikin koyarwa kyuata a Kano ya ce ba shi da burin da ya wuce ya ga ya zama lakcara a jami’a sannan ya kammala digiri na biyu da digirin digirgir.
Malam Daliban Malam Dahuru Idris Abdulhamid, wanda duk dalibansa masu gani ne, ya ce tun yana dan karami malamansa da abokan karatunsa suke turuwar zuwa kallon shi idan yana baje irin baiwar ilimi da Allah Ya yi mishi.
A wannan bidiyon, ya bayyana irin fadi-tashin da ya yi, da burinsa a rayuwa har ma da nasarar da ya samu.
A yi kallo lafiya.