Buzu a Kano

Wani Buzu ne ya zo Kano sai ya ga yara suna sayen Suwit-kamfo, ya ba da Naira 5 aka ba shi. Yana karba sai ta fadi kasa sai ta dauki datti, ya dauka ya je ya kunna famfo zai wanke ta sai ta narke. Sai ya ce: “Yee, Kano har babu ake sayarwa.” Daga Muhammad

Buzu a Kano
Buzu a Kano

Wani Buzu ne ya zo Kano sai ya ga yara suna sayen Suwit-kamfo, ya ba da Naira 5 aka ba shi. Yana karba sai ta fadi kasa sai ta dauki datti, ya dauka ya je ya kunna famfo zai wanke ta sai ta narke. Sai ya ce: “Yee, Kano har babu ake sayarwa.”

Daga Muhammad