CAN da MURIC sun bukaci a yi bincike kan kashe wanda ake zargi da vatanci ga Annabi
Sakamakon kisan da aka yi wa wata mace ’yar kabilar Ibo mai suna Bridget Agbahime a Kano bisa zarginta da yin batanci ga Annabi Muhammad (SAW), kungiyar Kiristoci ta kasa da kuma kungiyar Kare Hakkin Musulmi (MURIC) sun bukaci hukumomin tsaro a jihar su gudanar da cikakken bincike kan al’amarin tare da tabbatar da ganin […]
Sakamakon kisan da aka yi wa wata mace ’yar kabilar Ibo mai suna Bridget Agbahime a Kano bisa zarginta da yin batanci ga Annabi Muhammad (SAW), kungiyar Kiristoci ta kasa da kuma kungiyar Kare Hakkin Musulmi (MURIC) sun bukaci hukumomin tsaro a jihar su gudanar da cikakken bincike kan al’amarin tare da tabbatar da ganin an yi hukunci ga wadanda suke da hannu a kisan.