Canjin sheka a tsakanin ’yan siyasar kasar nan alheri ne ga dimokuradiyya?

Canjin sheka a tsakanin ’yan siyasar kasar nan alheri ne ga dimokuradiyya?Yadda canjin sheka ya zama ruwan dare a tsakanin ‘yan siyasar kasar nan ta sa wakilanmu suka bazama don jin ra’ayoyin jama’a a kan haka. Ga ra’ayoyin kowane daga  ciki kamar haka Alheri ne ga dimokuradiyya-Abdullahi Usaini Malam Abdullahi Usaini: Sauya shekar da suka […]

Canjin sheka a tsakanin ’yan siyasar kasar nan alheri ne ga dimokuradiyya?
Canjin sheka a tsakanin ’yan siyasar kasar nan alheri ne ga dimokuradiyya?

Canjin sheka a tsakanin ’yan siyasar kasar nan alheri ne ga dimokuradiyya?
Yadda canjin sheka ya zama ruwan dare a tsakanin ‘yan siyasar kasar nan ta sa wakilanmu suka bazama don jin ra’ayoyin jama’a a kan haka. Ga ra’ayoyin kowane daga  ciki kamar haka

Alheri ne ga dimokuradiyya-Abdullahi Usaini

Malam Abdullahi Usaini: Sauya shekar da suka yi alheri ne ga dimokuradiyya kuma shi ne ‘yanci. Idan ka na ganin jam’iyyar da kake ciki ba za ta yi maka adalci ba, ko kuma ana danne maka hakkinka sai ka koma wata jam’iyya shi ya sa aka yi jam’iyyu da yawa don haka. Ta wani bangaren alheri ne.