CBN ya ƙara kason kuɗin ruwa zuwa 27.25 cikin 100

A halin yanzu CBN ya ƙara yawan kuɗin ruwan da maki 50 zuwa 27.25

CBN ya ƙara kason kuɗin ruwa zuwa 27.25 cikin 100

Kwamitin Manufofin Kuɗi na Babban Bankin Najeriya (CBN) ya sake daga darajar kudin ruwa da maki 50.

A halin yanzu CBN ya ƙara yawan kuɗin ruwan zuwa 27.25 daga kashi 26.75% da yake a baya.

Da yake jawabi ga manema labarai a karshen taron Kwamitin Manufofin Kudade na CBN karo na 297 a Abuja, Gwamnan Babban Bankin na CBN, Olayemi Cardoso ya ce kwamitin ya amince da kara tsaurara manufofin.

11 daga cikin 12 mambobi ne suka halarci taron.

Karin bayani na nan zuwa.

Tabbas ’yan Najeriya na cikin matsin rayuwa — Kalu

Ambaliya: Binani ta bai wa Maiduguri tallafin 50m

An sallami sojar da ta zargi shugabanta da neman lalata da ita

CBN ya ƙara kason kuɗin ruwa zuwa 27.25 cikin 100