CBN ya kara yawan Dalar da yake ba ’yan canji

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya kara yawan  Dalar Amurka da yake bai wa kamfanonin  ’yan canji wadanda suke tafiyar da kasuwar musayar kudi ta bayan fage, daga Dala dubu 30 zuwa dubu 50 a kowane mako.