Charler boy ya aurar da diya

Charles Oputa wanda aka fi sani da Charley ya aurar da diyarsa mai suna Adaeze Oputa ga mijinta Mista Metu Anu a Jihar Imo. Kamfanin dillancin labaran Najeriya (NAN) ya ruwaito cewa an shagalin auren ne a gidan Charley Boy da ke Gwarimpa a cikin Abuja. Daga baya kuma aka sha shagali a cibiyar shagulgula […]

Charler boy ya aurar da diya

Charles Oputa wanda aka fi sani da Charley ya aurar da diyarsa mai suna Adaeze Oputa ga mijinta Mista Metu Anu a Jihar Imo.

Kamfanin dillancin labaran Najeriya (NAN) ya ruwaito cewa an shagalin auren ne a gidan Charley Boy da ke Gwarimpa a cikin Abuja.

Daga baya kuma aka sha shagali a cibiyar shagulgula na Evelyn.

Bikin ya samu halartar manyan mutane irinsu tsohuwar minsitar Ilimi Oby Ezekwesili da ‘yan fim irin su Francis Duru and Nkem Owoh da dao sauransu.