China za ta ba Najeriya bashin Dala biliyan 6

Kasar China za ta bai wa Najeriya bashin kimanin Dala biliyan shida, domin inganta tsarin gine-gine da abubuwan more rayuwa a kasar.