Cibiyar Horar da Malamai za ta inganta ayyukanta a Jihar Kebbi – Maiwada

Cibiyar Horar da Malamai ta kasa (NTI) reshen Jihar Kebbi ta sha alwashin inganta ayyukanta domin cike gibin da ake da shi ta fuskar horar da malamai a jihar.