Cocin Katolika ya kafa cibiyar tattaunawa kan zaman lafiya a Jos

Archbishop na darikar Katolika Shiyyar Jos, Bishop Ignatius Kaigama ya bude wata cibiyar tattaunawa kan samar da zaman lafiya da cocin Katolika ta gina a Jos fadar Jihar Filato.