Coge: Da wuya a bar Kenya ta halarci gasar Olamfik

Rahotannin da ke fitowa sun nuna da wuya a bar Kenya ta halarci gasar Olamfik da za ta gudana a Brazil a wannan shekara.  Dalilin rashin halartar qasar kuwa shi ne yadda aka samu ’yan tserenta su kimanin 40 da laifin yin mu’amala da qwayoyi a wasanni daban-daban da suka halarta daga shekarar 2011 zuwa […]

Coge: Da wuya a bar Kenya ta halarci gasar Olamfik
Coge: Da wuya a bar Kenya ta halarci gasar Olamfik

Rahotannin da ke fitowa sun nuna da wuya a bar Kenya ta halarci gasar Olamfik da za ta gudana a Brazil a wannan shekara.  Dalilin rashin halartar qasar kuwa shi ne yadda aka samu ’yan tserenta su kimanin 40 da laifin yin mu’amala da qwayoyi a wasanni daban-daban da suka halarta daga shekarar 2011 zuwa yanzu.

Boko Haram sun ƙone makarantu a Borno

Har yanzu ’yan bindiga ba su saki matar Manjo Janar Rabe ba

An binne gawar Manjo Janar Rabe a Katsina

Wasu tsiraru ne ke rura matsalar tsaro a Najeriya — Christopher Musa