Coronavirus: Adadin wadanda suka kamu zuwa yanzu da inda suke

A daren 28 ga watan Maris Hukumar Yaki da Cututtuka Masu ta Najeriya (NCDC) ta bayar da sanarwar samun karin mutum takwas wadanda aka tabbatar sun kamu da cutar Coronavirus. Wannan ne ya kai jimillar adadin wadanda aka tabbatar sun kamu, zuwa karfe 10.40 na daren, 97. Jihar Legas ce dai ke da kashi 61 […]

Coronavirus: Adadin wadanda suka kamu zuwa yanzu da inda suke

A daren 28 ga watan Maris Hukumar Yaki da Cututtuka Masu ta Najeriya (NCDC) ta bayar da sanarwar samun karin mutum takwas wadanda aka tabbatar sun kamu da cutar Coronavirus.

Wannan ne ya kai jimillar adadin wadanda aka tabbatar sun kamu, zuwa karfe 10.40 na daren, 97.

Jihar Legas ce dai ke da kashi 61 cikin dari na wannan adadi, yayin da Yankin Babban Birnin Tarayya ke bi mata da kashi 16 cikin dari.

Ga adadin mutanen da jihohin da suke:

Alkaluma: Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa ta Najeriya

Ma’aikatan Abuja ba sa sona — Wike

Boko Haram sun kai hari sansanin sojoji da ofishin ’yan sanda

Gwamnati ta ƙara albashin sojoji — Ministan Tsaro

’Yan bindiga sun kashe mutum 3 a wani sabon hari a Filato