Cutar gudawa na kashe yara 59,000 duk shekara- Gwamnati

Najeriya na rasa rayukan yara 59,000 duk shekara a sanadiyyar cutar gudawa wanda ke da alaka da gurbataccen ruwa, kamar yadda Ministan ruwa Injiniya Suleiman Adamu, ya sanar. Ministan ya bayyana hakan ne lokacin da yake gana wa da manema labarai na ranar bikin wanke hannu ta duniya jiya Talata a Abuja. Ya kuma bayyana […]

Cutar gudawa na kashe yara 59,000 duk shekara- Gwamnati

Najeriya na rasa rayukan yara 59,000 duk shekara a sanadiyyar cutar gudawa wanda ke da alaka da gurbataccen ruwa, kamar yadda Ministan ruwa Injiniya Suleiman Adamu, ya sanar.

Ministan ya bayyana hakan ne lokacin da yake gana wa da manema labarai na ranar bikin wanke hannu ta duniya jiya Talata a Abuja.

Ya kuma bayyana kididdigar rahoton da aka fitar dake cewa kashi 33 cikin 100 wanda suke kasa da shekara biyar basa girima yadda ya kamata.