Cutar Kurona: Matakan kariya daga cutar

Wasu daga cikin matakan da mutane za su dauka domin kauce wa kamuwa da cutar numfashi ta Kurona. Wanke hannu a kai a kai.  Yin amfani da abin rufe baki da hanci a inda ya zama dole. Bincika yanayin zafin jiki dan gano zazzabin. A guji shiga yawan shiga taron jama’a kana a kasance a […]

Cutar Kurona: Matakan kariya daga cutar

Matakan kariya daga cutar Kurona

Wasu daga cikin matakan da mutane za su dauka domin kauce wa kamuwa da cutar numfashi ta Kurona.

  • Wanke hannu a kai a kai.
  •  Yin amfani da abin rufe baki da hanci a inda ya zama dole.
  • Bincika yanayin zafin jiki dan gano zazzabin.
  • A guji shiga yawan shiga taron jama’a kana a kasance a gida idan ba a da lafiya.
  • Kada ka taba fuskarka da hannunka mai dauda.

Fassara daga shafin CNN