Kananan Labarai• Created February 21, 2013 17:14
Cuwa-cuwar fansho: Ana iya korar Maina kan rashin zuwa aiki
Shugaban Kwamitin Sake Fasalin Harkokin Fansho (PRTT) Abdulrasheed Maina, wanda ya bace daga bainar jama’a a baya-bayan nan yana iya fuskantar kora daga aiki idan ya gaza amsa takardar tuhumar da aka aike masa kan rashin da’a cikin awa 72.