’Yan bindiga sun sako daliban Kwalejin Zamfara

Daliban sun shafe kwana 12 a hannun masu garkuwa da su.

’Yan bindiga sun sako daliban Kwalejin Zamfara

’Yan bindiga sun sako daliban da suka yi garkuwa da su kwana 12 da suka gabata a Kwalejin Noma da Kimiyyar Dabbobi da ke Bakura, Jihar Zamfara.

Bayani na tafe…