Da ka tafi sai muka ji dadi!

Wani sarki ne Bafulatani zai yi tafiya sai ya ba da rikon gari a hannun wani Kanuri (Babarbare), lokacin da ya dawo sai jama’arsa suka zo yi masa sannu da zuwa; sai wani Babarbare ya ce: “Yallabai da ka tafi sai muka ji dadi.”Sarki ya ce: “Da na dawo fa?” Sai mutumin ya ce: “Sai […]

Da ka tafi sai muka ji dadi!
Da ka tafi sai muka ji dadi!

Wani sarki ne Bafulatani zai yi tafiya sai ya ba da rikon gari a hannun wani Kanuri (Babarbare), lokacin da ya dawo sai jama’arsa suka zo yi masa sannu da zuwa; sai wani Babarbare ya ce: “Yallabai da ka tafi sai muka ji dadi.”Sarki ya ce: “Da na dawo fa?” Sai mutumin ya ce: “Sai muka kara jin dadi.”
Daga Mudassir Ibrahim Mando, Kaduna 08034371602   (Facebook: Mudassir Ibrahim Mando Kaduna)