Da ka tsaya da na fasa maka kai da shantu 1
Wani Bahadeje ne mai suna Saleh ya tafi aikin Hajji, sai aka hada shi a daki daya da mutanen Sudan. Sun fita sun bar shi sai wuta ta kama kuma kofa ta rufe, sai ya leko ta taga yana cewa: “Saleh fin nari! Saleh fin nari ya akhi!!” Da ya ga ba wanda ya kawo […]
Wani Bahadeje ne mai suna Saleh ya tafi aikin Hajji, sai aka hada shi a daki daya da mutanen Sudan. Sun fita sun bar shi sai wuta ta kama kuma kofa ta rufe, sai ya leko ta taga yana cewa: “Saleh fin nari! Saleh fin nari ya akhi!!” Da ya ga ba wanda ya kawo masa dauki, sai ya ce: “Ayya! Saleh khalidina fiha abada!”
Daga Anisa Abdullahi Adamu Daura. 07038591359