Da Kalmar Shahada Rufa’i ya cika – ’Yar uwarsa
Xaya daga cikin ’yan uwan marigayi Malam Rufa’i Ibrahim, Babban Editan Jaridun Peoples Daily da ake bugawa a Abuja Malama Hussaina Shehu ta ce marigayin ya cika da Kalmar Shahada.