Da za ki je Indiya da sai sun bauta miki
Wani magidanci ne matarsa ta yi musu girki, suna zaune suna ci, suna hirar ta miji da matarsa cikin soyayya. Sai mai gidan ya ce: “Gimbiya.” Sai matar ta ce “Na’am Sanyin raina.” Ya ce: “Na rantse da za ki je Indiya sai sun bauta miki.”Sai matar ta ce: “Himm, maigida ke nan saboda kyauna […]
Wani magidanci ne matarsa ta yi musu girki, suna zaune suna ci, suna hirar ta miji da matarsa cikin soyayya. Sai mai gidan ya ce: “Gimbiya.” Sai matar ta ce “Na’am Sanyin raina.” Ya ce: “Na rantse da za ki je Indiya sai sun bauta miki.”
Sai matar ta ce: “Himm, maigida ke nan saboda kyauna ne? Sai ya ce, “A’a, kawai kin yi kama da saniya ce!” Daga 07086866165