Da zafi-zafi akan bugi qarfe
Idan ruwa ya ci mutum, sai kuma aka samu wanda ya mika masa takobi don ya kama, ya fito da shi, ai ba zai ki ba, ba kuma zai damu da kaifin takobin da irin yankan da zai yi masa ba.