Dabarun Rabauta Da Kwanaki 10 Na Ƙarshen Ramadan

A wannan bidiyon, mun kawo muku waɗansu dabarun kasancewa cikin karkashi da ƙoshin lafiya yayin gudanar da ibadar kwanaki goman ƙarshe na watan Ramadan mai albarka.

Mun fara binciken turmutsutsin tallafin abinci — Shugaban ’Yan Sanda

Tinubu ya soke ayyukansa saboda rasuwar mutane a Abuja da Anambra

NNPC ya rage farashin fetur zuwa N899

Mutum 10 sun mutu a wajen rabon tallafin abinci a Abuja