Dadewar ’yan sanda a wuri na sa su saje da jama’a – Sarkin Yaran Kazaure
Sarkin Yaran Kazaure da ke Jihar Jigawa Alhaji Yusuf Mahamud ya roki Kwamashinan ’Yan sandan jihar ya rika sauya wuraren aiki ga ’yan sandan da ke zaune a kananan hukumomin jihar musamman wadanda suka dade a wuraren, inda ya ce barin ’yan sanda su dade a wuri daya yana sa su kasa aiwatar da aikinsu.