DAGA LARABA: Ƙalubale Da Ci Gaban Dimokraɗiyar Najeriya Cikin Shekara 25
Najeriya ta cika shekara 25 cikin tsarin dimokradiyya ba tare da katsewa ba.
Najeriya ta cika shekara 25 cikin tsarin dimokradiyya ba tare da katsewa ba.
Ana kan tsari ne na shugaban kasa mai cikakken iko tun daga 1999 a ranar 29 ga watan Mayu, duk da yake an sauya bikin wannann rana zuwa 12 ga watan Yuni.
- NAJERIYA A YAU: Yadda Za Ku Kauce Wa Cututtuka Masu Yaɗuwa Da Damina
- DAGA LARABA: Abin da ke sa fararen hula su raina sojoji
Toh shin wane irin cigaba ko akasin haka aka samu cikin wadannan shekaru 25?
Shirin Daga Laraba na wannan mako ya tattauna kan wannan cikar Najeriya shekara 25 cikin mulkin dimokradiyya.
Domin sauke shirin, latsa nan