DAGA LARABA: Ƙalubalen Da Matan Aure Ma’aikata Ke Fuskanta

Rayuwar matan aure ma’iakata da yadda suke magance kalubalen hada aure da aiki a lokaci guda

DAGA LARABA: Ƙalubalen Da Matan Aure Ma’aikata Ke Fuskanta

Hoto: Daga Stocksy

Ana zargin matan aure da ke aikin ofis ba sa iya sauke haƙƙoƙin da suka rataya a wuyansu saboda wasu uzurori da suka danganci kula da iyali.

Amma duk da haka akwai matan da suke da jajircewa a wajen aikinsu matuka.

A shirin Daga Laraba na wannan mako mun yi nazarin rayuwar matan aure masu aiki da yadda suke magance kalubalen da suke fuskanta.

Domin sauraren shirin, latsa nan