DAGA LARABA: Abin Da Gwamnati Za Ta Yi Idan Tana Son Hana Zanga-Zanga
Ana ta kokarin ganin zanga-zangar ta yiwu cikin lumana ba tare da tarzoma ba

Lokaci na tafiya kuma matasa na turjiya kan shirinsu na zanga-zanga, duk da matakan da gwamnati ke ta dauka.
Ana ta kokarin ganin zanga-zangar ta yiwu cikin lumana, domin kauce wa rikidewa zuwa ta tarzoma.
- NAJERIYA A YAU: Yadda Sabon Mafi Karancin Albashi Zai Iya Daidaita Al’amura
- DAGA LARABA: Dabarun Kauce Wa Dagulewar Lissafi Sakamakon Ruwan Sama
Shirin Daga Laraba zai tattauna kan hanyoyin da suka kamata gwamnati ta bi domin samun mafita kan zanga-zanga.
Domin sauke cikakken shirin, latsa nan