DAGA LARABA: Mece Ce Ribar Kai Gwamnati Ƙara
Dalilin da ya sa ƙungiyoyi ba su yin nasara idan suka yi ƙarar gwamnati a gaban kuliya.
A duk lokacin da gwamnati ta yunƙuro domin yin wani abun da ya saɓa da ra’ayin talakawa akan samu ƙungiyoyi masu ƙalubalantar wannan matakin a kotu.
Shin kararrakin da kungiyoyin ke shigarwa a kotu da kalubalantar gwamnati suna tasiri kuwa? Me ya sa ba kasafai ake jin sun yi nasara ba?
- NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa Tarin Fuka Ya Yi Ƙamari A Kano
- DAGA LARABA: Matsalolin Zama Nesa Da Iyali
Abin da shirin mu na Daga Laraba ya duba a wannan makon ke nan.
Domin sauraren shirin, latsa nan.