DAGA LARABA: Yadda Iyaye Ke Lalata Da ’Ya’yan Cikinsu

Yadda lalata tsakanin ’yan uwan juna ta zama zuwan dare a gidaje

DAGA LARABA: Yadda Iyaye Ke Lalata Da ’Ya’yan Cikinsu

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Shirin Daga Laraba na wannan lokaci ya dubi yadda matsalar lalata tsakanin iyaye da ’ya’yansu ko tsakanin yayyu da kanne ta zama ruwan dare ne.

Mun tattaro bayanai masu nuna yadda kwamacalar take kara kamari a wannan zamani.