DAGA LARABA: Abin Da Muka Gani A Dabar ’Yan Ta’adda

Domin sauke shirin latsa nan Satar mutane domin karbar kudin fansa ya zama ruwan dare a Najeriya. A wane hali mutanen da ake sacewa ke tsintar kansu a hannun masu garkuda da mutane da kuma bayan an sako su? Shin yaya wadanda ke satar mutane ke tunani? Rayuwar talakawan Najeriya a yau  DAGA LARABA: Barnar […]

DAGA LARABA: Abin Da Muka Gani A Dabar ’Yan Ta’adda

Masu garkuwa da mutane

Domin sauke shirin latsa nan

Satar mutane domin karbar kudin fansa ya zama ruwan dare a Najeriya.

A wane hali mutanen da ake sacewa ke tsintar kansu a hannun masu garkuda da mutane da kuma bayan an sako su?

Shin yaya wadanda ke satar mutane ke tunani?