DAGA LARABA: Abin Da Ya Hana Dalibai Da Dama Komawa Makaranta

Sama da mako guda ke nan bayan komawa makarantu domin fara sabon zangon karatu a kusan dukkanin sassan Najeriya.

DAGA LARABA: Abin Da Ya Hana Dalibai Da Dama Komawa Makaranta

Dalibai mata sanye da Hijabi

Sama da mako guda ke nan bayan komawa makarantu domin fara sabon zangon karatu a kusan dukkanin sassan Najeriya.

Sai dai rahotanni sun yi nuni da cewa, ana samun karancin komawar dalibai makaranta a wasu sassan kasar.

Shirin Daga Laraba na wananan makon zai yi duba ne a kan dalilan faruwar hakan.

Domin sauke cikakkaen shirin, latsa nan