DAGA LARABA: Abin Da Ya Sa Ba a Ɗaukar Hoton Alƙali a Kotu
Abin da doka ta ce game da hana ɗaukar hoton alƙalai a kotu
Duk wanda ya taɓa halartar zaman kotu zai iya bayar da shaidar cewa ba wurin wargi ba ne, dole mutum ya kama kansa tare da girmama alƙalai.
Mutane na yawan tambayar ko me ya sa ba a barin jama’a su ɗauki hoto ko bidiyon alƙalai a lokacin shari’a a kotu?
- Yadda Amare Suka Mai Da Ankon Bikinsu Hanyar Tara Kuɗaɗe
- Dalilin dawowar hare-haren ’yan ta’adda a Arewa Maso Gabas
Shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba abin da doka ta ce game da hana ɗaukar hoton alƙalai a kotu.
Domin sauraren shirin, latsa nan