DAGA LARABA: Abin da ya sa matan wannan zamani ke ƙin auten talaka
Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi nazari ne kan dalilan matan wannan zamanin na ƙin auren talaka.
A da soyayya tana ƙulluwa ne sakamakon gaskiyar mutum, ko nasabarsa, ko tarbiyyarsa ko kuma riƙo da addininsa.
Mace kan so saurayinta ko da kuwa ba shi da ko anini, a wasu lokutan ma ko da wani mai hannu da shuni ya fito takan tubure ta ƙi shi.
Sai dai a wannan zamani mata da dama kan fito fili suna bayyana irin saurayin da suke so, a galibin lokuta mai abin hannu.
- NAJERIYA A YAU: Yadda taƙaddama ta kanannaɗe siyasar ƙananan hukumomi a 2024
- DAGA LARABA: Dalilan da wasu darikun Kirista ba sa bikin Kirsimeti
Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi nazari ne kan dalilan matan wannan zamanin na ƙin auren talaka.
Domin sauke shirin, latsa nan