DAGA LARABA: Abin Da ’Yan Arewa Ke Son Tinubu Ya Yi Musu

’Yan Arewacin Najeriya sun bayyana irin ayyukan da suke buƙata gwamnatin Tinubu ta yi musu

DAGA LARABA: Abin Da ’Yan Arewa Ke Son Tinubu Ya Yi Musu

Tinubu

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Ranar Litinin 29 ga watan nan na Mayu, 2023 aka rantsar da sabuwar gwamnati a Najeriya, bayan sabon shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya lashe zaben da aka yi ranar 25 ga Fabrairu.

Shin wadanne abubuwa al’ummar Arewacin Najeriya ke fata sabon shugaban kasar Bola Ahmed Tinubu ya yi musu?

Shirin Daga Laraba na wannan mako ya tattauna da ’yan yankin daga jihohi daban-daban; ga kuma yadda tattaunawar ta kasance. A yi sauraro lafiya.

Hotunan zanga-zangar tsofaffin sojoji Abuja

Girgizar ƙasa ta kashe mutum 95 a ƙasar Tibet

Boko Haram ta mamaye sansanin sojoji ta sace makamai a Borno

Ɗan ta’adda ya sa wa Zamfarawa harajin N100m