DAGA LARABA: Abin Da Zai Faru Idan Mutum Ya Cika Cin Goro

Tasirin goro ga masu cin sa da ba sa iya dainawa.

DAGA LARABA: Abin Da Zai Faru Idan Mutum Ya Cika Cin Goro

Cin goro yakan zama jiki ga wadanda suka saba ta yadda ba sa iya dainawa cikin sauki.

Yawanci dattawa a Arewacin Najeriya har ma matasa suna cin goro, har yakan zame musu jiki, baya ga yadda ake amfani da shi a wajen tarukan daurin aure ko radin suna, duk da ba yankin ake noman shi ba.

A yankin Kudu da ake noma goro ma, yana da muhimmanci musamman ma ga kabilar Igbo.

Shirin Daga Laraba na wannan makon ya duba dalilin da masu cin goro ba su iya dainawa da kuma abin da masana suka ce zai iya faruwa idan cin sa ya yi yawa.

Domin sauke shirin, latsa nan

NAJERIYA A YAU: Yadda Kuɗin Crypto Zai Haɓaka Tattalin Arzikin Najeriya

NLC ta yi watsi da ƙara kuɗin kiran waya da data

DSS ta gurfanar da Mahdi Shehu kan zargin ta’addanci

Sojoji sun kashe mataimakin Bello Turji

Tags