DAGA LARABA: Abubuwan Da Aka Haramta Wa Mai Aikin Hajji
Akwai wuraren da malamai suka ce ana amsar addu’ar mahajjaci nan take a birnin Makka.

Yau Laraba rukunin farko na maniyyata Hajjin bana daga Najeriya za su tashi zuwa Kasa Mai Tsarki.
Duk da matsin tattalin arziki da ake ciki a Najeriya, akalla mutum 50,000 ne ake sa ran za su sauke faralin daga kasar.
- NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa Masu Gidajen Haya Suke Tsuga Kudi
- DAGA LARABA: Dalilan Da Za A Hana ’yan kasa da shekara 18 shiga jami’a
Shin wane abu maniyyatan ya kamata su maida hankali a kai?
Shirin Daga Laraba na wannan mako yana dauke da amsohin wadannan bayanai.
Domin sauke shirin, latsa nan