DAGA LARABA: Abubuwan Da Ba A So Mai I’itikafi Ya Aikata

Masu sukunin shiga I’itikafi na kwashe kwanaki kusan goma a masallaci wajen ibada.

DAGA LARABA: Abubuwan Da Ba A So Mai I’itikafi Ya Aikata

I’itikafi  sunna ce mai karfi a goman karshen Ramadan, kuma jama’a masu sukunin shiga na kwashe kwanaki kusan goma a masallaci wajen ibada.

To amma me ya kamata ku sani gameda shiga itikafi kuma wadanne abubuwa ake son mutum ya kiyaye a lokacin?

Shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba matakan shiga i’itikafi da abubuwan da ya kamata ku sani gameda hakan.

Domin sauke shirin, latsa nan