DAGA LARABA: Abin Da Ya Sa Muke Yin Ciko —’Yan Mata

Shin me ke sa mata sarrafa surar jikinsu ta yadda suke zama son kowa, son wanda ya samu. A shirin Daga Laraba na wannan karo, ’yan mata sun fede biri har wutsiya kan dalilan da ke sa su yi wa surarsu ciko, da kuma tasirin da hakan ke musu. NAJERIYA A YAU: Yadda Kanawa Ke […]

DAGA LARABA: Abin Da Ya Sa Muke Yin Ciko —’Yan Mata

Haƙƙin mallakar hoto: AllNigeriaInfo

Shin me ke sa mata sarrafa surar jikinsu ta yadda suke zama son kowa, son wanda ya samu.

A shirin Daga Laraba na wannan karo, ’yan mata sun fede biri har wutsiya kan dalilan da ke sa su yi wa surarsu ciko, da kuma tasirin da hakan ke musu.

Domin jin taƙaddamar da ke tsakaninsu da maza game da mata masu ciko a jikinsu, sai ku saurari shirin, ko ku sauke shi kai-tsaye ta nan.

Tinubu zai tafi Faransa daga nan ya zarce Habasha

NAHCON ta tsawaita wa’adin biyan kuɗin Hajjin bana

Jami’ar ABU da ke Zariya ta yi sabon shugaba

An soma rigimar haraji tsakanin China da Amurka