Daga Laraba: Auren Wuf: Tsakanin soyayya da son kai

Yadda mutane ke yi wa auren wuf ko auren caraf fassara daban-daban.

Daga Laraba: Auren Wuf: Tsakanin soyayya da son kai

Ma’aurata

Domin sauke shirin latsa nan

Mutane na yi wa auren wuf ko auren caraf fassara daban-daban lura da yadda auren ke tasowa da kuma dambarwar da ke dabaibaye shi.

Wasu na ganin auren wuf a matsayin auren cin kasuwar bukata.

Amma mene ne hakikanin abin da ke sa a irin wannan aure, amfaninsa ko akasin hakan?

Ku biyo mu a cikin shirin.