DAGA LARABA: Da Gaske Shan Garin Kwaki Na Kashe Ido?

Gaskiyar zancen cewa garin kwaki yana kashe lafiyar ido ko akasin haka.

DAGA LARABA: Da Gaske Shan Garin Kwaki Na Kashe Ido?

Garin kwaki

Shin kun yarda cewa garin kwaki na kashe ido ko zuƙe ruwan jiki?

Wasu na shan gari a matsayin abinci su koshi, yayin da wasu ke sha don marmari.

A cikin shirin Daga Laraba na wannan makon mun duba gaskiyar zancen cewa garin kwaki yana kashe lafiyar ido ko akasin haka.

Domin sauraren shirin, latsa nan