DAGA LARABA: Dalilan Da Daliban Kano Ke Yawan Faduwa Jarabawa

Ko me ya sa harkar ilimi, musammam a Arewacin Najeriya ke kara tabarbarewa, har yana neman mutuwa?

DAGA LARABA: Dalilan Da Daliban Kano Ke Yawan Faduwa Jarabawa

Dakin na’ura mai kwakwalwa a daya daga cikin makarantun

Domin sauke shirin latsa nan

Ko me ya sa harkar ilimi, musammam a Arewacin Najeriya sai kara tabarbarewa yake yi, har yana neman mutuwa?A makonnin baya, mun kawo muku yadda harkokin ilimi ke tafiya a jihohin Bauchi, Kebbi, Sakkwato da Zamfara.

NAJERIYA A YAU: Dalilan Da ’Yan Najeriya Ba Sa Tuhumar Shugabanni

DAGA LARABA: Ainihin Halin Da Harkar Ilimi Ke Ciki A Jihar Kebbi

Yau ga mu a Jihar Kano, inda muka yi tankade da rairaya kan yadda dalibai ke yawan faduwa jarabawar kammala sakandare ta WAEC da NECO da kuma JAMB, wadda ake zanawa domin sharar fagen shiga jami’a.

Mun tattauna da dalibai da kuma masu ruwa da tsaki a kan wannan lamari.