DAGA LARABA: Dalilan Da Suka Sa Matan Wannan Zamanin Ba Sa Son Talaka
Ko wadanne dalilai ne ke sa mata zabin masu kudi a duk lokacin da aka zo batun aure?
A da soyayya na kafuwa ne sakamakon gaskiyar mutum, ko nasabarsa, ko tarbiyyarsa ko kuma riko da addininsa.
Mace kan so saurayinta ko da kuwa ba shi da ko anini, a wasu lokutan ma ko da wani mai hannu da shuni ya fito takan tubure ta ki shi.
Sai dai a wannan zamani mata da dama kan fito fili suna bayyana irin saurayin da suke so, a galibin lokuta mai abin hannu.
- DAGA LARABA: Yadda Ragin Farashin Man Fetur Zai Shafi Rayuwar ‘Yan Najeriya
- Matasa sun zane basarake, sun kone fadarsa a Taraba
Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi nazari ne kan dalilan matan wannan zamanin na kin auren talaka.
Domin sauke shirin, latsa nan